#4. Linux Basics – Ga Dan koyo | Hardware Information Commands
Kali website: https://www.kali.org/downloads/
koyan Linux operating system a matsayinka na wanda ke fagen cybersecurity.
————————————————————
Support Me / ku kara min karfin gwiwa ta
⤵️⤵️⤵️
Assalamu Alaikum My gorgeous mutane na internet baki daya , Yan uwa barkan mu da war haka.🌍🌎🌏
Ga link din duk abinda mukai amfani dashi a cikin bidiyon
⤵️⤵️⤵️
Bidiyon File Object a python :
🙏🏻🙏🏻🙏🏻
————————————————————–
🔻🔻🔻🔻
*GARGADI / DISCLAIMER:
Duk abinda muke koyarwa, muna yinsa ne domin ilimi kawai. Bama goyon bayan kayi amfani da wannan ilimin domin cutar da wani (❌❌❌).
Dan haka sai a kula. 💯💯💯
* A yau 5 ga watan Juli 2024 ne muka saka wannan bidiyo akan yadda zaku fara koyon linux operating system, yadda ake aiki da ita, commands a cikin ta da yadda ake sarrafasu.
* Wannan bidiyon zai nuna muku yadda ake amfani da skills dinka na cyber security wajan buga gyam domin warware matsala
* Sai ku daure ku biyo mu cikin bidiyon.
* Zaku iya neman mu a dayar channel din mu ta
—————————————————————–
Channel dinmu ta turanci
⏬⏬⏬
https://www.youtube.com/@UCqQ0_BrLqtGQ88j4y5TK31A
domin koyan programming na computer da kuma ethical hacking.
* Ko kuma ku tun tube mu a Sauran social networks din mu
—————————————————————–
🌏🌎🌍
Github:https://github.com/cyberxploithausa
Facebook:https://m.facebook.com/cyberxploithausa
Twitter:https://twitter.com/cyberxploitHaus?s=09
Instagram:https://instagram.com/cyberxploithausa2024
Telegram:https://t.me/Cyberxploit_Hausa
Hausa YouTube channel:https://www.youtube.com/@UCR5XIj2Ddmk5_8dXlf-lJag
English channel:https://www.youtube.com/@UCqQ0_BrLqtGQ88j4y5TK31A
—————————————————————–
Video Tags:⤵️⤵️⤵️
#linux #linuxbasics
#Cloud #GoogleCloud #GoogleCloudShell #GoogleCloudPlatform
#HausaKaliLinux #HackingDaHausa #KoyonHacking #KaliLinuxHausa2021 #SaukeKaliLinux #VirtualBox #KaliLinuxVirtualBox #virtualboxHausa #VirtualMachines #HackingDaHausaKaliLinux #OpenSource
🙏🙏
*Mungode da kallo
*Thanks for watching
*شكرا لكم
*Trie bien
by Cyberxploit Hausa
linux foundation
Godiya muke
Assalamualaikum